tarbiyar ya mace

Rayuwar yara mata rayuwace da yakamata manya su duba halin da Yaya mata suke shiga sakamakon rashin kula da tarbiyar su tin suna kanana Yana da kyewu ayi nazari akan lamarinan musamman iyaye suna kula da inda yayansu mata suke zuwa a ko yaushe kamun Kai ga ya mace Yana da matikar muhimmanci sosai acikin rayuwarmu ta yau bawai mace mai yawon phasikanci itace marar kamun kaiba Ana wata ba ruwanta phasikanci Amma kuma Bata da kamun Kai misali wajen maganarta ko tafiyarta zamanta ko yanayin shigar mutane duk mace sai ta kula da wannan saboda wata zakaji Bata kunyar magana ko wace iri akoina wata kuma Bata wannan din Amma kana ganin tafiyarta sai a hankali ba kamun acikin tafiyarta wata kuma Bata iya zamaba kana ganinta zaka ga Sam zamanta bai dace da tarbiyar ya mace sai kuma hanyoyi iyaye za subi don ganin sun ceto rayuwar yayansu mata daga cikin hadari Kai uba tun lokacin da zaka fara neman kasan wace irin mace zaka nema don zamoma uwar yayanka kada kayi zaben tumun dare ka biyewa kyewu ba tarbiyar kabo mace wacce ka gamsu da tarbiyar dari bisa dari sannan ka Bata amanarka da ta yayanka don an son namiji shi kullun Yana kan hayyar uwa tana tare yayansu sannan kuma arinka tura yara makaranta Islamic ko boko kada ka haifi ya tun tana karama ka dinga tura talla zaka Bata zuri arka kayi kokari ka sasu amakaranta Allah ya sa mu dace

Comments

Popular posts from this blog

mats da miji

gaskiyar lamari