Popular posts from this blog
mats da miji
Bismillahi na fara da suman Allah Mai rahama da jinkai zan rubuta labarin wasu masoya mata da miji ga labarin Kamar haka mijina na godewa Allah da ya hadani dakai kana Kula Dani sosai ka ban dukkan kulawa da mache take bukata agun mijinta tabbas da ache dukkan mata sun dache da miji kamarni wlh da mata baza a samu zaurawa asamu zaurawa a titi suna yawu sun kasa zaman aureba mijina a duk lokacin da na ganka Ina so in firtama kalmar Amma sai na rasa ta Ina zan fara mijina Ina rokon Allah ya tsaremin Kai ya sa albarka acikin rayuwarmu tabbas na shaida Kai masoyinane na hakika Jamar yanda muka zauna a duniya chikin lomana da farin ciki Allah ya hadamu a aljannahma Zama mumaimaita nikam a cikin mata nayi sa'a Allah ya bani masoye na gaskiya Wanda yake fatan ganin farin chiki a fuskata Matata nine yaka mata na Kara yiwa Allah godiya da ya bani. Ke amatsayin uwar yayana dukkan yebo dagodiya sun tabbata ga Allah ma daukakin sarki da ya hadamu tare Ina tuna lokacin da muna saurayi da budur
gaskiyar lamari
A gaskiyar lamari na kasance Mai kaunarki ko yaushe ina sonki matika tunaninki ya hanani sukuni banida lokacinda zam bar sonki dauriya nake a du lokacin da na tsinci kaina ni kadai Ashe haka so yake tabbas idan Babu ke bazan iya zaman duniyar nanba na shiga so tun sailin da idanuwana suka fara ganinki a duniya rayuwata da ke alkhairi ne rashinki gareni babban tashin hankali na zabi na zauna da ke Koda zama dake shine ajjalina gaskiyar lamari kice rayuwata idan Babu ke zamana a duniya bashida amfani komai na rayuwata na tattarashi na sadaukar dashi ga soyeyyarki ayayin da na daga kaina na kalli fararen idanuwanki ji nake duk duniya ba wani Abu Mai kyeu launi tamkarki bugun zuciyata numfasawane da diddishin kaunarki akan sonki na haukaci idan na tuna ranar da na fara ganinki sai na hako irin zaman takewarmu a yau inda nake samun dukkan kulawa daga gareki nayi rantsuwa da sarkin da yake busamin numfashi ke macece ta gari ba abinda zancewa uban gijina sai alhamdulillah so na gaskiya ya ban
Comments
Post a Comment