Posts

Showing posts from December, 2019

gaskiyar lamari

Image
A gaskiyar lamari na kasance Mai kaunarki ko yaushe ina sonki matika tunaninki ya hanani sukuni banida lokacinda zam bar sonki dauriya nake a du lokacin da na tsinci kaina ni kadai Ashe haka so yake tabbas idan Babu ke bazan iya zaman duniyar nanba na shiga so tun sailin da idanuwana suka fara ganinki a duniya rayuwata da ke alkhairi ne rashinki gareni babban tashin hankali na zabi na zauna da ke Koda zama dake shine ajjalina gaskiyar lamari kice rayuwata idan Babu ke zamana a duniya bashida amfani komai na rayuwata na tattarashi na sadaukar dashi ga soyeyyarki ayayin da na daga kaina na kalli fararen idanuwanki ji nake duk duniya ba wani Abu Mai kyeu launi tamkarki bugun zuciyata numfasawane da diddishin kaunarki akan sonki na haukaci idan na tuna ranar da na fara ganinki sai na hako irin zaman takewarmu a yau inda nake samun dukkan kulawa daga gareki nayi rantsuwa da sarkin da yake busamin numfashi ke macece ta gari ba abinda zancewa uban gijina sai alhamdulillah so na gaskiya ya ban
Aslm Yan uwa barkanmu da war haka akwai masu tambaya akan yarda masoya suke gudanar da soyeyya