mats da miji

Bismillahi na fara da suman Allah Mai rahama da jinkai zan rubuta labarin wasu masoya mata da miji ga labarin Kamar haka mijina na godewa Allah da ya hadani dakai kana Kula Dani sosai ka ban dukkan kulawa da mache take bukata agun mijinta tabbas da ache dukkan mata sun dache da miji kamarni wlh da mata baza a samu zaurawa asamu zaurawa a titi suna yawu sun kasa zaman aureba mijina a duk lokacin da na ganka Ina so in firtama kalmar Amma sai na rasa ta Ina zan fara mijina Ina rokon Allah ya tsaremin Kai ya sa albarka acikin rayuwarmu tabbas na shaida Kai masoyinane na hakika Jamar yanda muka zauna a duniya chikin lomana da farin ciki Allah ya hadamu a aljannahma Zama mumaimaita nikam a cikin mata nayi sa'a Allah ya bani masoye na gaskiya Wanda yake fatan ganin farin chiki a fuskata 
Matata nine yaka mata na Kara yiwa Allah godiya da ya bani. Ke amatsayin uwar yayana dukkan yebo dagodiya sun tabbata ga Allah ma daukakin sarki da ya hadamu tare Ina tuna lokacin da muna saurayi da budurwa yenda Kika jajirce wajen ganin mun cimma burinmu gashi yau cikin ikon Allah yau muna da shekara Sha shidda da yin aure gashi har Allah ya zurtamu da Yaya daidai har guda hudu babu Wanda ya taba Jin kammu ki Tina akwai lokacin da Allah ya jarabcemu da talauci sau daya muke chin abinci watara sau dayanma ba. a samu Amma hakika jure babu Wanda yaji sirrinmu a makobta Allah yayiwa babbar Yarmu Amal albarka lokacin ta iya cin abinci Amma Yar nan ko da sau daya Bata taba kuka akan sai an Bata abinci da ta tambaya akace mats babu sai tayi shiru har lokacin da Allah ya fiddamu daga wannan yanayi ban manta a shekarar da mukayi aure nayi wani rashin lafiya Wanda Saida na kasa fita waje awannan lokacin ke kike kula Dani hatta abinci da mukeci agidan ke kike nemowa ki zo ki girkamana sannan kirinka ban abaki lallai nikam soyeyya tamin Rana na yerda soyeyyar gaskiya Bata chanzawa kuma so baya tsufa sadai masuyi su tsufah masoya masu bukatar rayuwar soyeyyarsu tayi kyewu kamar tamu sai su daura damarar hakuri da tauseyawa juna da addo'ah Allah ya barsu tare matata mijina mutaru mugodewa Allah alhamdulillah



Comments

Popular posts from this blog

gaskiyar lamari