kutu koli ta yenke akan zaben kana Dana sokoto

A yaune babban kotun koli ta bayar da sakamako zaben kano da na sokoto Dr abdullahi Umar  ganduji gomnan kano da aminu waziri tabbuwal gomnan sokoto kotun abaja ta tabbatarwa da ganduje da  tambuwal nasararsu a zaben 2019 muna musu fatan alkhairi Allah ya basu ikon cikawa talakawa alkawuran da sukayi musu amin

Comments

Popular posts from this blog

mats da miji

gaskiyar lamari